<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>527</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Ubangiji ya tashe mu da safen nan mun gode (2x)
 Me za mu yi mu nuna muna murna?
 Sai mu rera (2x)

[V2]
 KORUS
 Sai mu ce ha ha a a a Halleluya
 Mu ƙara ha ha a a a al leluya. (2x)

[V3]
 2) Wanene yana ba mu ci da sha kullum?
 Allah ne. (2x)
 Me za mu yi mu nuna muna murna?
 Sai mu rera (2x)
 Korus

[V4]
 3) Wanene yana ba mu rai da lafiya?
 Allah ne.  (2x)
 Me za mu yi mu nuna muna murna?
 Sai mu rera (2x)
 Korus

[V5]
 4) Allah ne mai ba mu dukan komi,
 mun gode. (2x)
 Me za mu yi mu nuna muna murna?
 Sai mu rera (2x)
 Korus</lyrics>
<title>Ubangiji Ya Tashe Mu da Safen Nan Mun Gode LW527</title>
</song>